<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>142</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Jinin Yesu mai daraja yana zubowa
 Domin fansar duk jama'a, domina.

[V2]
 KORUS
 Jinin Yesu mai daraja za ya tsarkake
 Wanda za ya zo ya karƃa, kyauta ce.

[V3]
 2) Ko da zunubanku sun yi kamar mulufi,
 Cikin jinin Almasihu za su fita.
 Korus

[V4]
 3) Ba abin da za mu biya, duk ya ƙarasa
 Yesu yana miƙa mana gafara.
 Korus

[V5]
 4) Cikin wuri mafi tsarki sai mu shiga fa,
 Don ta wurin jinin Yesu mun tsarkaka.
 Korus

[V6]
 5) Kome kokawa da Shaiɗan, akwai nasara.
 Gama cikin jinin Yesu iko 'na nan.
 Korus

[V7]
 6) Ran da za mu shiga Sama, sai da jinin nan,
 Za mu yabi sunan Yesu ranan nan.
 Korus</lyrics>
<title>Jinin Yesu Mai Daraja Yana Zubowa LW142</title>
</song>